A ranar 31 ga watan Disamba, 2019 kungiyar FAYGO ta gudanar da wasan kwallon kwando na farko cikin nasara bayan an shafe sa’o’i biyu ana fafatawa da juna wanda aka raba zuwa kungiyoyi 3 domin fafatawa.